Psalms 37:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka natsu a gaban Ubangiji ka kuma jira da haฦuri gare shi; kada ka tsorata saโad da mutane ke nasara a hanyoyinsu, saโad da suke aikata mugayen shirye-shiryensu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺููููู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุ ููุญฺูงูุฑู ูููู ุณูุง ุฐููุซูููุง ุนูููููุณูุ ููุฏู ููุฏูุงู
ู ุบูู
ูููฐุฏู ุซููุบูุจููู ููููุ ูููุงู ุนููููู ู
ููู ููุตูุฑูุง ุซููููู ู
ููุบูููููฐูู ุดูุฑูููููฐ ุดูุฑูููููฐููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka natsu a gaban Ubangiji, Ka yi haฦuri, ka jira shi, Kada ka damu da waษanda suke da dukiya, Ko su da suka yi nasara da aikata mugayen shirye-shiryensu.