Psalms 38:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zuciyata na bugu, ƙarfina kuma ya ƙare, har ma haske ya rabu da idanuna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذُوثِيَاتَ تَنَ بُغَوَ، ڧَرْڢِينَ يَڧَارٜىٰ، عِدَنُونَ كُمَ سُنْيِ دُهُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zuciyata tana ɗar, ƙarfina ya ƙāre, Idanuna sun dushe.