Psalms 38:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ni kamar kurma ne, wanda ba ya ji, kamar bebe, wanda ba ya iya buɗe bakinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے كَمَرْ كُرْمَ نٜىٰ دَ بَايَجِ، كَمَرْ بٜىٰبٜىٰنْ دَ بَايَ مَغَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar kurma nake, ba na iya ji, Kamar kuma bebe, ba na iya magana.