Psalms 38:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yawa ne masu gāba da ni da ƙarfi; waɗanda suke kina ba dalili sun yi yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ غَابَادَنِے بَادَلِيلِ، سُنَدَ ڧَرْڢِے، مَاسُ ڧِينَ بَادَلِيلِ، سُنَانَنْ جِنْ‌غِمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Magabtana lafiyayyu ne masu ƙarfi. Waɗanda yake ƙina ba dalili, suna da yawa.