Psalms 38:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suke sāka alherina da mugunta, suna cin zarafina sa’ad da nake bin abin da yake daidai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ بِيَنْ أَلْحٜىٰرِنَ دَ مُغُنْتَا سُنَ غَابَادَنِے سَبُواْدَ إِنَ ڧُواْڧَرِنْ يِنْ أَلْحٜىٰرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masu rama nagarta da mugunta, Suna gāba da ni, Domin ina ƙoƙarin aikata abin da yake daidai.