Psalms 38:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji, kada ka yashe ni; kada ka yi nesa da ni, ya Allahna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَيَاشٜىٰنِ، يَا يَهْوٜىٰهْ ، يَا اللَّهْ نَا، كَدَ كَيِ نٜىٰسَ دَنِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka yashe ni, ya Ubangiji, Kada ka rabu da ni, ya Allahna!