Psalms 38:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An tanƙware ni aka kuma ƙasƙantar da ni; dukan yini ina ta kuka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْ تَنْڨُورٜىٰنِ، أَنْدَنّٜىٰنِ، دُكَنْ يِنِ إِنَ تَكُوكَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An tanƙware ni, an ragargaza ni, Ina ta kuka dukan yini.