Psalms 38:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan bukatata tana a shimfiɗe a gabanka, ya Ubangiji; ajiyar zuciyata ba ta ɓoyuwa daga gare ka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، كَا سَنْ أَبِنْدَ نَكٜىٰ بُڧَاتَ، كَنَ كُمَ جِنْ دُكَنْ نِيشِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka san bukatata, ya Ubangiji, Kana jin dukan nishe-nishena.