Psalms 39:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zuciyata ta ƙara zafi a cikina. Kuma sa’ad da nake tunani, wuta ta yi ta kuna; sai na yi magana da harshena na ce,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذُوثِيَاتَ تَيِ تَڧُونَ عَثِكِنَ، دَ نَدِنْغَ تُنَانِ ڧُونَتَ تَيِ تَڧَارُوَ؞ أَبِنْ يَكَيْ دُواْلٜىٰ إِنْيِ مَغَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zuciyata kuwa ta cika da taraddadi, Bisa ga yawan tunanina, haka yawan wahalata zai zama, Dole ne in yi ta tambaya,