Psalms 39:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Nuna mini, ya Ubangiji, ƙarshen rayuwata da kuma yawan kwanakina; bari in san yadda rayuwata tana wucewa da sauri.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَا يَهْوٜىٰهْ ، سَا إِنْ سَنْ يَوَنْ ݣُونَكِنَ؞ يَوْشٜىٰ ذَنْ مُتُ؟ نُونَ مِنِ سَوْرِنْ وُثٜىٰوَرْ ݣُونَكِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ya Ubangiji, kwana nawa zan yi a duniya? Yaushe zan mutu? Ka koya mini ranar da ajalina zai auko.