Psalms 39:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka sa kwanakina suka zama tafin hannu ne kawai; yawan shekaruna kamar ba kome ba ne a gabanka. Duk ran mutum shaƙar iska ne kurum, har ma waɗanda suke tsammani suke da kāriya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَاشِ، يَوَنْ ݣُونَكِنْ رَيْنَ كَطَنْ نٜىٰ كَوَيْ، أَوُرِنْكَ شٜىٰكَرُنَ بَوَنِ أَبُ بَنٜىٰ؞ حَڧِيڧَ، كُواْوَنٜىٰ مَيْ رَيْ يأَنَانً كَمَرْ إِسْكَ مَيْ وُثٜىٰوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ga shi, ka gajerta yawan kwanakina! Yawan kwanakina a wurinka kamar ba kome ba ne. Hakika duk mutum mai rai, Bai fi shaƙar iska ba.