Psalms 39:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka cece ni daga dukan laifofina; kada ka sa in zama abin dariya ga wawaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُٻُتَرْ دَنِے دَغَ دُكَنْ ذُنُبَنْ غَنْغَنْثِنَ، كَدَ كَبَرْ وَوَيٜىٰ سُيِ مِنِ بَعَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka cece ni daga dukan zunubaina, Kada ka bar wawaye su yi mini ba'a.