Psalms 4:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har yaushe, ya ku mutane za ku mai da ɗaukakata abin kunya? Har yaushe za ku ƙaunaci ruɗu ku nemi allolin ƙarya?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَوْشٜىٰ ذَاكُ دَيْنَ ٻَاتَ سُونَنَ، يَا كُو مُتَنٜىٰنَّنْ؟ سَيْ يَوْشٜىٰ ذَاكُ دَيْنَ سُوانْ مَغَنْغَنُنْ بَنْظَ دَ بِنْ ڧَضْيَا؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku mutanen nan, sai yaushe za ku daina zagina? Sai yaushe za ku daina ƙaunar abubuwan banza, Da bin abin da yake na ƙarya?