Psalms 4:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku san cewa Ubangiji ya keɓe masu tsoron Allah wa kansa; Ubangiji zai ji sa’ad da na yi kira gare shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُسَنِ ڢَا، يَهْوٜىٰهْ يَا ذَاٻَا وَكَنْسَ مَاسُ حَلِ إِرِنَّاسَ، يَهْوٜىٰهْ ذَيْجِينِ سَعَدَّ نَيِ كِرَا غَرٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku tuna fa, Ubangiji ne ya zaɓe ni domin in zama nasa, Ya kuma ji ni lokacin da na yi kira gare shi.