Psalms 4:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku miƙa hadayun da suka dace ku kuma dogara ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُمِيڧَ غَ يَهْوٜىٰهْ هَدَايُنْ دَ سُكَ دَاثٜىٰ، كُكُمَ دُواْغَضَ غَرٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku miƙa wa Ubangiji hadayun da suka dace, Ku kuma dogara gare shi.