Psalms 40:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka hana mini jinƙanka, ya Ubangiji; bari ƙaunarka da gaskiyarka kullum su kāre ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، كَدَ كَدَيْنَ يِمِنِ جِنْڧَيْ؞ بَرِ ڧَوْنَرْكَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا دَ أَمِنْثِنْكَ سُكِيَايٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, na sani ba za ka fasa yi mini jinƙai ba! Ƙaunarka da amincinka za su kiyaye lafiyata kullum.