Psalms 40:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ɗaga ni daga rami marar fāɗi, daga laka da taɓo; ya sa ƙafafuna a kan dutse ya kuma ba ni tsayayyen wuri don in tsaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَڢِتَرْ دَنِے دَغَ رَامِ مَيْ سَنْڟِ، دَغَ لَاكَ دَ تَٻُواْ؞ يَأَجِيٜىٰ ڧَڢَاڢُنَ عَكَنْ دُوڟٜىٰ، عِنْدَ نَ عِيَ ڟَيَاوَا دَرَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya fisshe ni daga rami mai hatsari! Ya aza ni a kan dutse lafiya lau. Ya kawar mini da tsoro.