Psalms 40:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai albarka ne mutumin da ya mai da Ubangiji abin dogararsa, wanda ba ya kula da masu girman kai, waɗanda suka juya ga allolin ƙarya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ أَلْبَرْكَ نٜىٰ مَيْ دُواْغَضَ غَ يَهْوٜىٰهْ ، وَنْدَ بَايَ شَعَوَرْ مَاسُ طَغَ كَيْ، كُواْ يَجُويَ غَ مَاسُبِنْ إِيكُواْكِنْ ڧَضْيَابَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai farin ciki ne mutumin da yake dogara ga Ubangiji, Wanda bai juya ga gumaka ba, Ko ya haɗa kai da masu sujada ga allolin karya.