Psalms 41:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na sani kana jin daɗina, gama abokin gābana ba zai ci nasara a kaina ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَنٜىٰ ذَنْ سَنْ ثٜىٰوَ كَيَرْدَ دَنِے، دَيَكٜىٰ أَبُواْكِنْ غَابَنَ بَيْ ثِنَصَرَا عَكَيْنَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan sani kana jin daɗina, Domin ba za su rinjaye ni ba,