Psalms 41:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji zai ba shi ƙarfi a gadon rashin lafiyarsa ya mayar masa da lafiya daga ciwon da ya kwantar da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ ذَيْبَاشِ ڧَرْڢِے سَعَدَّ يَكٜىٰ ثِيوُاْ، ذَيْ وَرْكَرْدَشِ دَغَ رَشِنْ لَاڢِيَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai taimake shi sa'ad da yake ciwo Ya mayar masa da lafiyarsa.