Psalms 41:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk sa’ad da wani ya zo ganina, yakan yi maganar ƙarya, yayinda zuciyarsa tana tattare da cin zarafi; sa’an nan yă fita yă yi ta bazawa ko’ina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ وَنِنْسُ يَذُواْ غَنِينَ، بَايَ ڢَطِنْ غَسْكِيَ، يَكَنْ تَارَ مُوغُنْ لَابَرِ عَكَيْنَ، دَظَرَرْ يَڢِتَ سَيْ يَبَظَشِ كُواْعِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masu zuwa su gaishe ni ba da zuciya ɗaya suke zuwa ba, Sukan tattara duk mugun labari a kaina Sa'an nan su je su yi ta bazawa ko'ina.