Psalms 41:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan abokan gābana suna raɗa tare a kaina; suna fata mugun abu ya same ni, suna cewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ مَاسُ ڧِينَ سُنَ تَمَغَنْ‌غَنُ دَ جُونَنْسُ عَكَيْنَ، عَثِكِنْ ذُوثِيَارْسُ مُوغُوَرْ ڢَتَ سُكٜىٰيِ مِنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Maƙiyana duk suna raɗa da junansu a kaina, Sukan ɗauka na fi kowa mugunta.