Psalms 42:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda barewa take marmarin ruwan rafuffuka, haka raina yake marmarinka, ya Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ بَرٜىٰوَ تَكٜىٰ مَرْمَرِنْ ضُوً رَاڢِ، حَكَ رَيْنَ يَكٜىٰ مَرْمَرِنْكَ، يَا اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda kishimi yake marmarin ruwan sanyi daga rafi, Haka nake marmarinka, ya Allah.