Psalms 42:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Raina yana baƙin ciki a cikina; saboda haka zan tuna da kai daga ƙasar Urdun, a ƙwanƙolin Hermon, daga Dutsen Mizar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رَيْنَ يَٻَثٜىٰ ڨُورَيْ؞ سَبُواْدَ حَكَ ذَنْ تُنَ دَ أَلْحٜىٰرَنْكَ عَيَنْكِنْ يُواْدَنْ، دَ بَبَّنْ تُدُنْ هَرْمُوانْ، دَ تُدُنْ مِظَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zuciyata ta karai Saboda haka zan tuna da kai A wajen Urdun, da kusa da Dutsen Harmon, da na Mizar, Zan tuna da kai.