Psalms 43:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai ne Allah mafakata. Me ya sa ka ฦi ni? Me zai sa in yi ta yawo ina makoki, a danne a hannun abokin gฤba?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ููููููููฐ ุงูููููู ุ ููููููููฐ ููุฑููู ูปูููููุ ุฏููุงููู
ูููฐ ููููุงุดูููฐููุ ุฏููุงููู
ูููฐ ุงูููู ุชฺูขููู ุฏู ุจฺูงููู ุซููู ุณูุจููุงูุฏู ุฏููููููุฑู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Allah, kai ne kake kฤre ni, Me ya sa ka yashe ni? Me ya sa nake ta shan wahala saboda muguntar maฦiyana?