Psalms 43:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan zan tafi bagaden Allah, ga Allah, farin cikina da murnata. Zan yabe ka da garaya, Ya Allah, Allahna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ุฐูููุฌูููฐ ุจูุบูุฏูููฐููููุ ููุง ุงูููููู ุ ุงููุบูุฑูููฐููุ ููุง ุงูููููู ุ ุชููุดูููฐูู ฺขูุถู ุซูููููุ ุฐููู ููุจูููฐูู ุฏู ู
ููุงููููุงูุ ููุง ุงูููููู ุ ุงูููููู ููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan zan tafi wurin bagadenka, ya Allah, Zuwa gare ka, kai wanda kake sa ni in yi murna da farin ciki, In raira waฦar yabo a gare ka da garayata, Ya Allah, Allahna!