Psalms 44:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mun ji da kunnuwanmu, ya Allah; kakanninmu sun faɗa mana abin da ka aikata a kwanakinsu, tun dā can.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا اللَّهْ ، دَ كُنُّوَنْمُ مُكَجِ، كَاكَنِّنْمُ سُنْ غَيَ مَنَ، أَيُّكَنْدَ كَيِ عَݣُونَكِنْسُ، أَ زَامَانِنْ دَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da kunnuwanmu muka ji, ya Allah, Kakanninmu suka faɗa mana, Manya manyan abubuwa da ka aikata a lokacinsu, A zamanin dā,