Psalms 44:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka sa muka gudu a gaban abokin gāba, kuma abokan gābanmu suka washe mu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَا سَا مُكَ غُدُ دَغَ أَبُواْكَنْ غَابَنْمُ، مَاسُ ڧِنْمُ سُكَ ݣُوشِ كَايَنْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa muka gudu daga gaban abokan gābanmu, Suka ƙwace abin da muke da shi.