Psalms 44:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka sayar da mutanenka a kuɗin da bai taka ƙara ya karye ba babu wata riba daga sayar da su da ka yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَا سَيَرْ دَ جَمَعَرْكَ عَكَنْ طَنْ كُطِ كَطَنْ، بَكَثِ رِيبَرْ ثِنِكِنْبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sayar da jama'arka A bakin 'yan kuɗi ƙalilan, Ba ka ci ribar cinikin ba.