Psalms 44:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka mai da mu abin dariya ga maƙwabtanmu, abin dariya da reni ga waɗanda suke kewaye da mu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَا سَا مَڨُوبْتَنْمُ سُنْيِ مَنَ بَعَ، مُنْ ذَمَ أَبِنْ غُواْرِ دَ دَارِيَا أَعِدُوانْ وَطَنْدَ سُكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَمُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Maƙwabtanmu suna yi mana dariya saboda kai, Suna yi mana ba'a, sun maishe mu abin wasa.