Psalms 44:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan wannan ya faru da mu, ko da yake ba mu manta da kai ba ko mu kasance masu ฦarya ga alkawarinka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ููููููู ฺููขูุฑู ุฏูู
ูู ูููุงูุฏูููููููฐ ุจูู
ู ู
ูููุชูุงุฏูููููุจูุ ูููุงู ู
ูููุฑููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑููู ุฏูู
ููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan wannan ya same mu, Ko da yake ba mu manta da kai ba, Ba mu kuma ta da alkawarin da ka yi da mu ba.