Psalms 44:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka farka, ya Ubangiji! Don me kake barci? Ta da kanka! Kada ka ƙi mu har abada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَاشِ، يَا يَهْوٜىٰهْ! مٜىٰيَسَا كَكٜىٰ بَرْثِ؟ تَاشِ! كَدَ كَيَاشٜىٰمُ حَرْ أَبَدَا!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka tashi, ya Ubangiji! Me ya sa kake zama kamar mai barci? Ka tashi! Kada ka yashe mu har abada!