Psalms 44:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Me ya sa ka ɓoye fuskarka ka manta da azabanmu da kuma danniyar da ake mana?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مٜىٰيَسَا كَكٜىٰ ٻُواْيٜىٰ ڢُسْكَرْكَ؟ دُوانْمٜىٰ كَكٜىٰ مَنْتَادَ وَهَلَرْمُ؟ دُوانْمٜىٰ بَكَ كُلَ دَ دَنِّيَرْ دَ عَكٜىٰمَنَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Me ya sa ka ɓuya mana? Kada ka manta da ƙuncinmu da wahalarmu!