Psalms 44:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma kana ba mu nasara a kan abokan gābanmu, ka sa abokan gābanmu suka sha kunya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا كَثٜىٰثٜىٰمُ دَغَ أَبُواْكَنْ غَابَنْمُ، كَكُمَ كُنْيَتَرْدَ مَاسُ ڧِنْ غَنِنْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ka cece mu daga abokan gābanmu, Ka kori waɗanda suke ƙinmu.