Psalms 44:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma yanzu ka ƙi mu ka kuma ƙasƙantar da mu; ba ka ƙara fita tare da mayaƙanmu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَنْذُ كَا يَاشٜىٰمُ، كَا كُمَسَا عَكُنْيَتَرْ دَمُو، كَا دَيْنَ ڢِتَ تَرٜىٰدَ سُواْجُواْجِنْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma yanzu, ya Allah, ka yashe mu, Ka bari aka kore mu, Ba ka ƙara fita ka yi tafiya tare da sojojinmu ba.