Psalms 45:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zuciyata ta cika da kyakkyawan kan magana yayinda nake rera ayoyina wa sarki; harshena ne alƙalamin ƙwararren marubuci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذُوثِيَاتَ تَثِكَ دَ ݣَوَوَنْ كَلْمُواْمِ، نَا ڧِرْڧِرُواْ وَاڧَرْ نَنْ دُواْمِنْ سَرْكِے؞ هَرْشٜىٰنَ كَمَرْ أَبِنْ رُبُوتُو نَ مَيْ ڠُونِنْ رُبُوتُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kwanyata ta cika da kyawawan kalmomi, Lokacin da nake tsara waƙar sarki, Harshena kuwa kamar alkalami ne na ƙwararren marubuci.