Psalms 45:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka bi da su cikin farin ciki da murna; suka shiga fadan sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ثِكِنْ ڢَضٍ ثِكِ دَ مُرْنَ أَنَ بِيدَسُو، سُنَ شِغُواْوَ غِدَنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da farin ciki da murna suka zo, Suka shiga fādar sarki.