Psalms 45:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan sa a tuna da kai a dukan zamanai; saboda haka al’ummai za su yabe ka har abada abadin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْسَا عَتُنَ دَ سُونَنْكَ دَغَ ڟَارَا ذُوَا ڟَارَا دُواْمِنْ ڧَبِيلُ سُيَبٜىٰكَ حَرْ أَبَدَا أَبَدِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waƙata za ta sa a yi ta tunawa da sunanka har abada, Dukan jama'a za su yabe ka a dukan zamanai masu zuwa.