Psalms 47:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya zaɓar mana gādonmu, abar taƙamar Yaƙub, wanda yake ƙauna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَذَاٻَا مَنَ ڧَسَرْ غَادُوانْمُ، عِتَثٜىٰ أَبِنْ تَاڧَمَرْ جَمَعَرْسَ، ذُرِيَرْ يَعْڧُوبَ وَدَّ يَكٜىٰ ڧَوْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya zaɓar mana ƙasar da muke zaune, Wadda take mallaka ce ta fāriya, ta jama'arsa Wadda yake ƙauna.