Psalms 47:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya haura a cikin sowa ta farin ciki, Ubangiji ya haura a cikin ฦarar ฦahoni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ูููู ููููุฑู ููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ูููููููุณู ุงูููู ุชูุงุฏู ู
ูุฑููููุงููููู ฺขูุถู ุซูููุ ุงูููู ุจููุณู ฺงููููุงู ููุงูููู ุฏู ููููููููฐูู ููููููฐ ููููุฑูุงููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya hau kan kursiyinsa! Aka yi ta sowa ta murna, ana ta busa ฦahoni, Lokacin da Ubangiji yake hawa!