Psalms 48:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ku lura da katangarta da kyau, ku dubi fadodinta, don ku faɗe su ga tsara mai zuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُلُورَ دَ بَنْغُوانْتَ، كُكُمَ دُوبِے كَتَنْغَرْتَ دُوانْ كُڢَطَا وَاڟَارَ مَيْ ذُوَا ثٜىٰوَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku lura da garukanta, ku bincike kagaranta, Saboda ku iya faɗa wa tsara mai zuwa,