Psalms 48:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yadda muka ji, haka muka gani a cikin birnin Ubangiji Maษaukaki, a cikin birnin Allahnmu. Allah ya sa ta zauna lafiya har abada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏููู ููุฏูู ู
ูููุฌูุ ุญููู ูููู ู
ููู ุบูููุ ุนูุจูุฑููููู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ุ ุนูุจูุฑููููู ุงูููููู ููู
ูุ ุจูุฑููููู ุฏู ุงูููููู ฺููููขู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mun ji labarin waษannan al'amura, Yanzu kuwa mun gan su A birnin Allahnmu, Mai Runduna, Zai kiyaye birnin lafiya har abada.