Psalms 49:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama kowa na iya ganin masu hikima na mutuwa; wawaye da marasa azanci su ma kan hallaka su bar wa waɗansu arzikinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا عَكَنْ غَ مَاسُ حِكِمَ مَا سُنَ مُتُوَ، وَوَيٜىٰ دَ مُتَنٜىٰنْ بَنْظَ مَا سُكَنْ مُتُ سُبَرْ دُوكِيَرْسُ غَ وَطَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan sa masu hikima su ma su mutu, Haka nan ma wawaye da mutanen banza, Za su mutu su bar dukiyarsu ga zuriyarsu.