Psalms 49:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kaburburansu za su ci gaba da zama gidajensu har abada, Can za su kasance har zamanai marasa ƙarewa, ko da yake sun ba wa filaye sunayen kansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَبَرِنْسُ نٜىٰ غِدَاجٜىٰنْسُ حَرْ أَبَدَا، وُرِنْ ذَمَنْسُ دَغَ ڟَارَا ذُوَا ڟَارَا، كُواْدَيَكٜىٰ سُنْ سَا وَڢِيلَيٜىٰنْسُ سُونَيٜىٰنْ كَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kaburburansu za su zama gidajensu har abada, Can za su kasance kullum, Ko da yake a dā suna da ƙasa ta kansu.