Psalms 49:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan ne ƙaddarar waɗanda suke dogara a kansu, da kuma ta mabiyansu, waɗanda suka tabbatar da faɗinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ ڧَرْشٜىٰنْ مَاسُ دُواْغَضَ غَ كَنْسُ يَكٜىٰ، ڧَرْشٜىٰنْ وَطَنْدَ سُكَ ڧُواْشِ دَ دُوكِيَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dubi abin da zai faru ga waɗanda suke dogara ga kansu, Da irin ƙaddarar waɗanda dukiya ta ishe su.