Psalms 49:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka razana da yawa sa’ad da mutum ya yi arziki sa’ad da darajar gidansa ta ƙaru;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ رَنْكَ يَٻَثِ إِنْ وَنِ يَيِ أَرْزِڧِ، إِنْ دُوكِيَرْ غِدَنْسَ تَنَ ڧَارُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka damu sa'ad da mutum ya zama attajiri, Ko kuwa dukiyarsa ta ƙasaita,