Psalms 49:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
babba da yaro mai arziki da talaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَنْيَ دَ ڧَنَانَا، مَاسُ أَرْزِڧِ دَ مَاسُ بُڧَاتَ غَبَاطَيَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da manya da ƙanana duka ɗaya, Da attajirai da matalauta baki ɗaya.