Psalms 49:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
waɗanda suka dogara ga arzikinsu suna kuma fariya a kan yawan arzikinsu?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ دُواْغَضَ غَ أَرْزِڧِنْسُ مَاسُ تَاڧَمَ سَبُواْدَ يَوَنْ دُوكِيَرْسُ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen da suke dogara ga dukiyarsu, Waɗanda suke fariya saboda yawan wadatarsu?