Psalms 49:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuɗin fansa domin rai yana da tsada, babu abin da za a biya da ya taɓa isa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا كُطِنْ ڢَنْسَرْ رَنْ مُتُمْ يَڢِ غَبَنْ مِصَالِ، دُكْ أَبِنْدَ مُتُمِنْ ذَيْ عِيَ بِيَ، سَمْ بَذَيْ عِسَابَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama kuɗin biyan ran mutum ba shi da iyaka. Abin da zai iya biya, sam ba zai isa ba,