Psalms 49:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da zai sa yă ci gaba da rayuwa har abada yă hana shi shigan kabari yă ruɓa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ يَثِيغَبَدَ رَايُوَا حَرْ أَبَدَا، كُواْ يَحَنَ شِ شِغَرْ كَبَرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba kuwa zai rayar da shi, Ko ya hana shi mutuwa har abada ba.